Dalilin da ya sa ba a ganina a lamarin ‘yan Kannywood- Nadiya Manyan Mata

Rabi’atu Sulaiman Kurfi, da a ka fi sani da Nadiya ta shirin Manyan Mata, ta kuma fadi yadda ta ke hada fim da kuma aiki da Gwamna Dikko Radda kan yada labarai ta kafafen sada zumunta.