bayanin hukuncin kashe qwari a gona Prof Umar Sani fagge

a cikin wannan bidiyon zakuji yadda hukuncin kashe qwari ta hanyar fesa maganin qwari yake a shari,ar musulunci daga bakin babban malaminmu Prof Umar Sani fagge Kano Nigeria hafihullah #maganinqwari#profumarsanifagge #ilminaddini #umarsanifagge #musulunci