WATA UNGUWA. 06. Shin Talauci uzirine ga Talaka yai Rayuwa irin ta Dabobi?

Shin talauci ne dalilin tabarbarewar tarbiyyar 'ya' yanmu ko kuwa sakacin mu ne? A ina matsalar take, kuma ta ina zamu gyara, shin munada niyyar gyaranma kuwa, ko kuwa zamu cigaba da dorawa wasu laifin?