Kalli yadda za ku gane ko kuna da ciwon hanta

Albarkacin Ranar Ciwon Hanta (Hepatitis) ta Duniya, Likita Yusuf Shehu Umar ya bayyana alamomin cutar da kuma maganinta.