AL'AJABIN SO...06 Labari me cike da sarqaqiya,kulli na qaddara, cin amana da kuma zazzafar soyayya

Ya kuke tinanin zafi da radadin qaddarar auren miji mashayi take? Shin ya kuke tinanin ciwo da kuncin da duk shiryayyiyar uwa keji a sanda akace ðanta ya fita zakka? Menene ribar wasu iyayen maza idan sun sangarta ða da nupin gata a garesu? A ina qaddarar Fatima zata tsaya? Ga Wa ko qani? AbokiyarHira @LimaminTsakarGida @SairaMovies @zamrushtv7309 @gobedalabari6620 @tashartsakargida7570