ABINDA AKE GUDU, Part 10. Labarin boyayyen sirri tsakanin me rai da matacce.

Asma'u me nai miki zakiyimin muguwar sakayya irin Wannan? Har kinsan ki kebe da namiji ba tare da aure a tsakaninku ba? Uban waye yai miki ciki?