Mijina Baya Gamsuwa da Wuri Yayin Saduwa, Malam Shin Ya Zanyi Dashi, Gashi Yana Neman Karo Aure
masu son aiko da nasu tambayoyin sai su tura su zuwa ga akwatun Sakonmu Kamar Haka [email protected]. Ga Tambayoyin Kamar Haka: 1. Salam alaikum Malam. Tambaya ta itace: Na kasance tare da mijina tsawon shekara ashirin. Allah Ya azurtamu da Yara hudu. Mijima Yana da alkhairi sosai da kokarin wadata gida. Amma baya da arziki sosai Don Sai Tari Idan babu, Ni nake Bashi kudin chefane da kudin biyan makarantar yara. Matsalarmu Daya ce, wurin kwanciyar aure. Ina Iya bakin kokarina amma ko da yaushe baya gajiya. Sai yace zai Kara aure. Mallam ya halarta na ce masa Duk ranar da ya Kara aure na hakura da saduwa ? Zan zauna in Yi Zaman 'ya'ya na. 2.Shin mijin da ya auri mace tana aiki kuma sunyi maganar aikin kafin auren, sai bayan aure yace dole sai ta ajiye aikin ko kuma tana wajen aiki yace dole sai ta dawo gida, idan taki bin umarnin shi a nan ta sabawa Allah. Kuma (Shi mijin nauyin ya'yan shi sun mashi yawa abubuwa da yawa matar ita take yi, kuma da zaran an biya ta albashi sai ya san yanda yayi ya amshi kudi a cikin albashin nata) 3.

Issues of Ignorance (Jahiliyyah) 10 | Collection of Texts on Monotheism and Creed 85

Malam menene hukncin Auren Contract.

😭innalillahi Korafi Mai Taba Zuciya - Brekete Family

Irin chin Amana da nasamu a Gida na Bayan sakomu daga hannun Kidnapas,|SHAHARA TALK SHOW. EPISODE.4.

Ni Budurwa ce An Haifeni Babata Hanyar Aure

Abubuwan Dake Kashe Aure Da Hanyoyin Gyara Su | Darasi Ga Ma'aurata | Malam Mansur

Can a Woman Divorce Her Husband?

Ɗan Uwanta Ya Tona Asirin Iskancin Nafeesa Abdullahi Bayan Cin Mutuncin Aure Da Tayi__

Many Women Have Mocked This Command of Allah… Are You One of Them? Ustada Ayaan

Rikicin ATBU: Zakin Faidah tare da Shehul Hadi sun sake dirar Mikiya akan Wahabiyawa

An Ciremin Mahaifa, Batare Da Sanar Daniba A Asibitin Aminu Kano

Tambayoyi da Amsa | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Ballagaza Watsatstsiya - Martanin Dr Abdallah Usman Zuwaga Jaruma Nafisa Abdullahi Gameda Sukar Aure

MADUBIN AFRICA Episode 15: Abba 3, "Tun daga 10 na safe har 2 na rana aka kai ana dukanmu"

Khudbar jummaa daga bakin sheikh MLM aminu daurawa Rahima hullah

Issues of the Age of Ignorance 11 Collection of Texts on Monotheism and Creed 86

Mijina Soja ne An Aiko Mana Ya Mutu. Sai Bayan Nayi Aure Sai Ya Dawo | Tambayoyi da Amsa

My Husband Can't Provide for Us, But Always Demands Intimacy | Marriage Questions

Yadda Shafa turare ya jawo ma wata mata Matsala

